iqna

IQNA

makarancin kur’ani
IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun Tarteel  Kashi na 2 na kur’ani mai girma wanda fitaccen dan kasar Iran makaranci  Hamidreza Ahmadivafa ya gabatar.
Lambar Labari: 3490800    Ranar Watsawa : 2024/03/13

IQNA - Wani matashi dan kasar Masar mai haddar Alkur'ani mai girma, yana mai cewa: Yabo na daya daga cikin fitattun fasahohin fasahar Musulunci, kuma mutanen kauyenmu suna son karatun Alkur'ani da yabon Manzon Allah (SAW) da tasbihi da addu'a. , musamman a cikin watannin Sha’aban da watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490605    Ranar Watsawa : 2024/02/07

Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur'ani mai tsarki dan kasar Iraki ya karanta ayar Ghadir daga kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486153    Ranar Watsawa : 2021/07/30

Tehran (IQNA) kafofin sadarwa na zumunta sun nuna babban makarancin kur’ani na kasar Masar Ahmad Nu’aina na karatu sanye da takunkumi.
Lambar Labari: 3485582    Ranar Watsawa : 2021/01/23

Tehran (IQNA) a yau ne aka cika cika shekaru dari da daya da haihuwar  fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki da ya shahara a duniya Muhammad Siddiq Minshawi.
Lambar Labari: 3485572    Ranar Watsawa : 2021/01/20

Tehran (IQNA) tilawar kur’ani mai tsarki daga bakin marigayi Muhammad Badr Hussain a babban masallacin birnin Alkahira na Masar.
Lambar Labari: 3485523    Ranar Watsawa : 2021/01/04

Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur’ani Rafe Al-amiri ya gabatar da karatun kur’ani mai tsarki aya ta 73 a cikin surat Zumar ga ruhin Sulaimani da Muhandis.
Lambar Labari: 3485520    Ranar Watsawa : 2021/01/03

Tehran (IQNA) Muhammad El-neny fitaccen dan wasan kwallon kafa na kungiyar Arsenal ya saka karatun kur’ani mai tsarki a motarsa yana saurare.
Lambar Labari: 3484872    Ranar Watsawa : 2020/06/07